Ahmad Maher (director)
Ahmad Maher (Arabic) darektan fim ne na ƙasar Masar. Farkon fara bada umarnin fim ɗinsa shine a shirin fim na The Traveller (2009) ya yi gasa don lashe Golden Lion a bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Venice karo na 66.[1] Kuma an nuna shi a cikin sashin Gabatarwa na Musamman a Bikin Fim na Duniya na Toronto na 2009.[2] Maher ya kuma yi aiki a matsayin darektan fasaha a fim din Martin Scorsese na 1990 Goodfellas.
Ahmad Maher (director) | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kairo, 5 Mayu 1968 (56 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm3585586 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Mustafa, Hani (6–12 August 2009). "The Talented Mr Maher". Al-Ahram Weekly (959). Archived from the original on 2010-10-10. Retrieved 2010-09-27.
- ↑ "Traveler, Scheherazade and Heliopolis off to Toronto". Daily News Egypt. 20 August 2009. Retrieved 2010-09-27.
Hanyoyin Hadi na waje
gyara sashe- Ahmad Maher on IMDb