Agwut-Obolo
Wani babban hanyane dake yammachin gidan sarki a Port Harcourt a rivers State, Najeriya
Agwut-Obolo Town (Alabie) ana fassara shi a zahiri cikin harshen Obolo da (Mai Tsarki na mutanen Obolo). Haka kuma, kujerar kabilar Obolo. Dake Karamar Hukumar Andoni a Jihar Ribas, Najeriya. Agwut-Obolo wata tsohuwar cibiyar addini ce a yankin Gabashin Neja Delta kafin mulkin mallaka inda gunkin "Yok-OBolo" yake, gunkin al'ummar Obolo na kasa.[1] Bayan ficewar Sarkin Opobo da kungiyarsa daga Masarautar Bonny a shekarar 1869 suna neman mafaka a filin Obolo (Andoni), Jaja ya shiga wata mubaya'a ta al'ada don girmama Ubangijin" Yok-Obolo" a Agwut-Obolo ko Alabie kamar yadda ya saba. yanayin karbuwarsa a yankin Obolo. [2]
Gwut-obolo | ||||
---|---|---|---|---|
Wuri | ||||
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.