Agu Amede ƙauye ne da ke ƙasar Najeriya. Mazauna ƙauyen 'yan kabilar Eha Amufu, karamar hukumar Isi-uzo jihar Enugu.