Agnes Samaria
Agnes Maryna Samaria (an haife ta a ranar 11 ga watan Agusta 1972 a Otjiwarongo [1] ) ƴar wasan tseren middle-distance ce 'yar ƙasar Namibiya mai ritaya wacce ta kware a tseren mita 800.
Agnes Samaria | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Otjiwarongo (en) , 11 ga Augusta, 1972 (52 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Namibiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | middle-distance runner (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 172 cm |
Samaria ta lashe lambobin yabo biyu daga cikin ukun da kasar ta samu a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2007. [2] Ta kasance Jakadiya ta Goodwill ta UNICEF tun 2005.
Rikodin gasa
gyara sasheMafi kyawun mutum
gyara sashe- 400 mita - 53.83 s (2001)
- Mita 800 - 1:59.15 min (2002)
- Mita 1500 - 4:05.30 min (2008)
- Mile gudu - 4:25.01 min (2007)
Gwarzuwar Wasannin Matan Namibiya (2002, 2003, 2004, 2005, 2006, 2007)
Manazarta
gyara sashe- ↑ Sports-Reference profile
- ↑ Krastev, Todor (24 August 2009). "Athletics Africa Games 2007 Alger (ALG)" . Todor66 . Retrieved 2 May 2020.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Agnes Samaria at World Athletics
- Agnes Samaria at the Commonwealth Games Federation