Agnes Kauzuu
Agnes Kauzuu (an haife ta a ranar 22 ga watan Disamba na shekara ta 1992) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Namibia wacce ke taka leda a matsayin Mai tsaron gida na kungiyar Tura Magic FC ta Namibia da kuma tawagar mata ta Namibia . An ba ta suna Mashaba, [1] ta kasance daga cikin tawagar a Gasar Cin Kofin Mata ta Afirka ta 2014. A matakin kulob din ta buga wa UNAM Bokkies FC a Namibia.[2][3]
Agnes Kauzuu | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 7 ga Yuli, 1979 (44 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Namibiya | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Harshen Namlish | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Bayanan da aka ambata gyara sashe
- ↑ "caf-Brave Gladiators profiles".
- ↑ "Shipanga names Gladiators for Women Championship". nfa.org.na. 2 October 2014.
- ↑ "Host Namibia unveil final squad". cafonline.com. 3 October 2014. Archived from the original on 4 November 2016.