Agbaja mine

haƙar ƙarfe a jihar Kogi, Najeriya

Ma’adinan Agbaja wani katon wajen ma’adanin karfe ne da ke tsakiyar Najeriya jihar Kogi. Agbaja tana madadin daya daga cikin manyan ma'adinan tama a Najeriya da kuma duniya dake da kiyasin tanada tan biliyan 1.25 na tama wanda ya kai kashi 48% na karafa.

Agbaja mine
mine (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Product or material produced or service provided (en) Fassara iron ore (en) Fassara