Africa Films wani kamfanin finafinai ne na Masarawa wanda Sherif El Bendary ya kafa a cikin shekarar 2019.[1]

Africa Films
film production company (en) Fassara
Bayanai
Masana'anta film industry (en) Fassara

Filmography gyara sashe

  • Sunday at Five (2019), wanda Sherif El Bendary ya jagoranta kuma ya bada umarni[2]
  • Afirka (2020), a cikin gabatarwa, wanda Sherif El Bendary ya jagoranta kuma ya bada umarni
  • The Picture that Salma Drew (2020), na ci gaba, wanda Morad Mostafa ya jagoranta kuma ya bada umarni
  • Spray (2020), a cikin haɓakawa, wanda Sherif El Bendary ya jagoranta kuma ya bada umarni

Manazarta gyara sashe

  1. Africa Films on Twitter
  2. Africa Films at the Internet Movie Database