Afarit el-asphalt
Afarit el-asphalt ( The Asphalt Boogeymen ) fim ne da aka shirya shi a shekarar 1996 na wasan kwaikwayo na Masar wanda Oussama Fawzi ya bada umarni kuma Hany Gerges Fawzi ya shirya a Aflam Guirguiss Fawzy.[1][2] Fim ɗin ya haɗa da Mahmoud Hemida da Salwa Khattab a matsayin jagorori inda Hasan Husni, Lotfy Labib, Gamil Ratib da Mohammed Tawfik suka taka rawar gani.[3][4]
Afarit el-asphalt | |
---|---|
Asali | |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
External links | |
Fim ɗin yana da nasa na farko a Locarno Film Festival a Switzerland a ranar 11 ga watan Agusta 1996.[5]
Labarin fim
gyara sashe'Yan wasa
gyara sashe- Mahmoud Hemida a matsayin Sayed
- Salwa Khaddab
- Abdalla Mahmoud
- Gamil Ratib
- Hasan Husni a matsayin Hassan Hosny
- Aida Abdel Aziz a matsayin Tafeda
- Lotfy Labib a matsayin Saleh
- Mohammed Tawfik a matsayin Ali
- Manal Afifi a matsayin Bataa
- Amal Ibrahim a matsayin Zahia
- Mohamed Sharaf a matsayin Shaban
- Maged El-Kidwani a matsayin Halazona
- Shabaan Abdel Rehim a matsayin Singer
- Kamal Sulaiman
- Ala Awad
Manazarta
gyara sashe- ↑ "AFARIT AL-ASPHALT (1996)". British Film Institute. Archived from the original on November 17, 2020. Retrieved 14 October 2020.
- ↑ "Afarit El-Asphalt". Turner Classic Movies. Retrieved 14 October 2020.
- ↑ "Afarit Al-Asphalt (1996) Asphalt Devils". elcinema. Retrieved 14 October 2020.
- ↑ "Afarit el-asphalt: Akční / Drama". csfd. Retrieved 14 October 2020.
- ↑ "AFARIT EL-ASPHALT 1996". filmweb. Retrieved 14 October 2020.