Adysângela Moniz (an haife ta a ranar 9 ga watan Mayu 1987 a Ilha de Santiago, Cape Verde) 'yar wasan judoka ce ta Cape Verde. Ta yi takara a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 a cikin taron mata +78kg. [1] Ita kuma ta kasance mai riƙe da tuta ga Cape Verde a bikin buɗe taron. [2]

Adysângela Moniz
Rayuwa
Haihuwa Santiago (en) Fassara, 9 Mayu 1987 (37 shekaru)
ƙasa Cabo Verde
Harshen uwa Cape Verdean Creole (en) Fassara
Karatu
Harsuna Portuguese language
Cape Verdean Creole (en) Fassara
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Nauyi 105 kg
Tsayi 166 cm

Manazarta

gyara sashe
  1. "Medal Count - Olympic Results & Medalists - IOC". London2012.com. Archived from the original on 4 January 2013. Retrieved 20 December 2014.
  2. "Cape Verdean Adysângela Moniz in the Olympics". Archived from the original on August 9, 2012. Retrieved July 29, 2012.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Adysângela Moniz at the International Judo Federation
  • Adysângela Moniz at Olympics.com
  • Adysângela Moniz at Olympics at Sports-Reference.com (archived)