Ado-Awaye
birni ne, da ke a Jihar Oyo, Najeriya
Ado-Awaye, birni ne, da ke a Jihar Oyo, a kudancin Nijeriya. Ya shahara saboda tsauninsa mai suna; (Oke Ado), wanda akwai tafki (Iyake), ɗaya daga cikin tabkuna ƙwara biyu da aka dakatar a duniya.[1]
Ado-Awaye | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Manazarta
gyara sashe- ↑ "The seven wonders of the mysterious town in Oyo". www.pulse.ng. July 23, 2019.[permanent dead link]