Adja Sanou Paye (an haife ta a ranar 26 ga watan Satumbar shekara ta 1989) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Senegal a kungiyar Le Pouzin Handball 07 da tawagar kasar Senegal . [1]

Adja Sanou Paye
Rayuwa
Cikakken suna Adja Sanou Paye
Haihuwa 26 Satumba 1989 (34 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Le Pouzin Handball 07 (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa left wing (en) Fassara

Ta yi gasa a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2019 a Japan.[2]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "Team Details Senegal – Adja Sanou Paye". International Handball Federation.
  2. "2019 Women's World Handball Championship; Japan – Team Roaster Senegal" (PDF). International Handball Federation. Retrieved 1 June 2020.