Adem Boudjemline (an haife shi ranar 28 ga ga watan Fabrairun 1994 a Sétif) ɗan kokawa ne na Greco-Roman na Aljeriya.[1][2] A gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 ya yi takara a Greco-Roman -85 kg na maza inda ya ƙare matsayi na 17 bayan ya sha kashi a hannun Nikolay Bayryakov na Bulgaria a zagayen ƙarshe na 1/8.[3]

Adem Boudjemline
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Aljeriya
Country for sport (en) Fassara Aljeriya
Suna Adam
Shekarun haihuwa 28 ga Faburairu, 1994
Wurin haihuwa Sétif (en) Fassara
Dangi Akram Boudjemline (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a amateur wrestler (en) Fassara
Work period (start) (en) Fassara 2004
Wasa Greco-Roman wrestling (en) Fassara

Ya wakilci Algeria a gasar bazara ta shekarar 2020 da aka gudanar a Tokyo, Japan.[4] Ya yi takara a gasar kilogiram 97.[5]

Ya lashe lambar zinare a gasar da ya yi a gasar kokawa ta Afirka ta shekarar 2022 da aka gudanar a El Jadida na ƙasar Morocco.[6][7]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://web.archive.org/web/20160826111640/https://www.rio2016.com/en/athlete/adem-boudjemline
  2. https://web.archive.org/web/20210726070639/https://olympics.com/tokyo-2020/olympic-games/en/results/wrestling/athlete-profile-n1377937-boudjemline-adem.htm
  3. https://web.archive.org/web/20160922181853/https://www.rio2016.com/en/wrestling-standings-wr-mens-greco-roman-85-kg
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-07-08. Retrieved 2023-03-29.
  5. "Kwafin ajiya" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2021-08-07. Retrieved 2023-03-29.
  6. https://www.insidethegames.biz/articles/1123472/oborududu-consecutive-title-wrestlng
  7. https://web.archive.org/web/20220522205433/https://cdn.uww.org/s3fs-public/2022-05/2022_african_championships_fianl_book.pdf?VersionId=PYd6pUvzQuShQSFaC65kY4NpHER5J7cS

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe