Adegunle Adewela shi ne Ooni na 42 na Ife, babban basaraken gargajiya na Ile Ife, gidan kakannin Yarabawa.[1] Ya gaji Ooni Wunmonije sai Ooni Degbinsokun ya gaje shi. [2]

Adegunle Adewela
Ooni of Ife (en) Fassara

Rayuwa
Sana'a
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture . Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635 . Retrieved July 30, 2015.
  2. Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture . Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635 . Retrieved July 30, 2015.Empty citation (help)