Adefunke Sharon Kasali
Adefunke Sharon Kasali Ƴar Najeriya ce mai taimakon al'umma kuma malama. Ita ce Babbar Sakatariya ta Hukumar Gudanar da Asusun Daidaita Man Feturdaga 2007 zuwa 2015.Ita ce wacce ta kafa Diamond Lights Women Initiative
Adefunke Sharon Kasali | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | philanthropist (en) da Malamin addini |
Ilimi da aiki
gyara sasheAkan harkokin kasuwanci a fannin Accounting daga Jami’ar Kudancin Texas sannan ta samu Master of Business Administration a Finance da MIS daga Jami’ar Houston Graduate School of Business a 1991.Ita ma memba ce a Cibiyar Chartered Accountants of Nigeria (ICAN). An nada ta a matsayin Sakatariyar Zartarwa ta Hukumar Asusun Daidaita Man Fetur daga Afrilu 2007 zuwa 2015.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.