Adaeze Oreh

Likitan iyali ta Najeriya kuma kwararriya akan lafiyar jama'a

Adaeze Chidinma Oreh (an haife ta a ranar 19 ga watan Yulin shekara ta 1979) Kwamishinan Lafiya Jihar Rivers Likitan iyali ne na Najeriya, kwararren likitan Lafiyar jama'a kuma mai ba da shawara kan kiwon lafiya na duniya wanda a halin yanzu Babban Jami'in Kiwon Lafiya ne a Ma'aikatar Kula da Lafiya ta Tarayyar Najeriya. Ita ce 'yar Aspen Institute New Voices Fellow ta 2019 . [1] [2] [3]

Adaeze Oreh
Rayuwa
Haihuwa 19 ga Yuli, 1979 (44 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Najeriya, Nsukka
Sana'a

Manazarta

gyara sashe
  1. Dokubo, Sogbeba (28 July 2023). "Nigeria hits 8.1% Prevalence in Hepatitis B – Health Commissioner". The Tide. Retrieved 2 August 2023
  2. ^ Oreh, Dr. Adaeze. "I'm a Health Worker". Capacityplus.org. Archived from the original on 25 October 2012.
  3. "Adaeze Oreh". Aspen Ideas. Retrieved 18 October 2023.