Ada'u Isa Rano
Ada'u Isa Rano, ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Kano a Najeriya, ya wakilci mazaɓar Rano/Kibiya/Bunkure a majalisar tarayya a matsayin ɗan majalisar wakilai. An zaɓe shi a ƙarƙashin inuwar tutar jam’iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) kuma ya yi aiki daga shekarun 2003 zuwa 2007. [1] [2] [3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "House of Representatives Member | Honourable Ada'u Isa Rano". 2007-10-20. Archived from the original on 20 October 2007. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". 2007-12-21. Archived from the original on 21 December 2007. Retrieved 2025-01-05.