Abubakar shehu lawal giwa
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
DR ABUBAKAR SHEHU LAWAL GIWA,
haifaffen cikin garin giwa ne Dane ga Dr shehu lawal giwa , a halin yanzun Abubakar shine ciyaman na garin giwa.[1]mahaifin Sa yanada iyalai da yawa, ya rasu yabar su
Farkon rayuwa
gyara sasheAn haife shi a cikin garin giwa da ya girma ya koma Kaduna ya cigaba da karatun shi na Boko Dana islama, mahaifin shi babban mutum ne attajirin a cikin garin giwa.
Ilimi
gyara sasheAbubakar yayi karatun Boko tun daga matakin firamare a inda yanzun yakai matakin dakta.
siyasa
gyara sasheDan siyasa ne a Karamar hukumar giwa, inda a yanzun yake matsayin ciyaman na garin giwa, gwarzon ciyaman ne , ya Yi ayyuka da dama a garin giwa , Kuma ya kawo ma garin cigaba, yana daya daga cikin ciyamomi da baza a manta dasu ba a tarihin Karamar hukumar ta giwa.[2][3]
Aure[4]
gyara sasheAbbakar yana da mata daya da Yara biyar suna zaune a cikin garin kaduna da iyalanshi.
- ↑ https://citizensciencenigeria.org/public-offices/persons/abubakar-shehu-giwa
- ↑ https://dimokuradiyya.com.ng/nan-da-shekaru-100-giwa-baza-ta-taba-samun-shugaba-kamar-abubakar-lawal-shehu-giwa-ba-dpm-idris/[permanent dead link]