Abubakar Salihu Zaria Malamin Addinin Musulunci ne a Zariya dake Jihar Kaduna Najeriya. An haifeshi ranar 1 ga watan Janairun shekarar 1980 a Unguwar Tudun wada Zariya, Kaduna.[1]

Alkali ya fara karatun furamare a makarantar Abdulkarim Nusery and Primary school, Zariya. Bayan kammala karatun sakandare ya wuce Jami'ar Ahmadu Bello duka a cikin garin zariya inda ya karanta bangaren Addinin Islama.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Ku San Malamanku tare da Alƙali Abubakar Salihu Zaria". BBC Hausa. 28 July 2023. Retrieved 21 December 2024.