Abu Razard Kamara (an haife shi a ranar 1 ga Afrilu 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Laberiya wanda ke taka leda a kulob din birnin Kuching na Malaysia da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Laberiya .[1]

Abu Kamara
Rayuwa
Haihuwa Monrovia, 1 ga Afirilu, 1997 (27 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
NK Rudar Velenje (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Yan kwalon kafa laberi

Aikin kulob gyara sashe

A cikin Maris 2014, Kamara ya fara babban aikinsa tare da kungiyar Ganta Black Stars ta Liberiya.

A cikin 2016, ya sanya hannu don ƙungiyar Premier League ta Lao CSC Champa [2].

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Ya buga wasansa na farko a kungiyar kwallon kafa ta Laberiya a ranar 3 ga Satumba 2021 a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya da Najeriya, da ci 0-2 a waje. Ya maye gurbin Terrence Tisdell a minti na 57.[3]

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "CSC Star Abu Kamara lead the Scorer list with 16 Goals". laoleague.com. Retrieved 12 October 2016
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-11-06. Retrieved 2023-11-10.
  3. "Nigeria v Liberia game report". FIFA. 3 September 2021.