Abu Dhabi (Masarauta)

Abu Dhabi ( Arabic ,'Abū Zaby) ne ɗaya daga cikin Masarautun da suka haɗa Masarautar Daular Larabawa . Ita ce mafi girma daga cikin bakwai. Babban birni na Daular Larabawa, Abu Dhabi, yana cikin wannan masarautar. Al Ain shine birni na biyu mafi girma a cikin biranen Abu Dhabi wanda yake da yawan jama'a 348,000 (kamar yadda yake a shekarar 2003).

Globe icon.svgAbu Dhabi
إمارة أبو ظبي (ar)
Flag of Abu Dhabi.svg Emblem of Abu Dhabi.svg

Wuri
Abu Dhabi in United Arab Emirates.svg
 23°40′00″N 54°00′00″E / 23.6667°N 54°E / 23.6667; 54
Ƴantacciyar ƙasaTaraiyar larabawa

Babban birni Abu Dhabi (birni)
Yawan mutane
Faɗi 2,908,173 (2016)
• Yawan mutane 39.81 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 73,060 km²
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
• Shugaban gwamnati Mohammed bin Zayed Al Nahyan (en) Fassara (14 Mayu 2022)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+04:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 00971
Lamba ta ISO 3166-2 AE-AZ
Tuta
gashi na makamai