Abraham Mensah
Abraham Mensah (an haife shi a ranar 3 ga watan Afrilu, shekara ta 2003) [1] ɗan wasan damben Ghana ne. Ya wakilci Ghana a gasar Commonwealth ta shekarar 2022. [1] [2][3]
Abraham Mensah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 2003 (20/21 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | boxer (en) |
A ranar 4 ga watan Agustan 2022, Commey ya doke Rukmal Prasanna na Sri Lanka don tsallakewa zuwa wasan kusa da na karshe kuma kai tsaye ya ba Ghana lambar tagulla ta uku a gasar Commonwealth ta shekarar 2022 idan ya yi rashin nasara a wasan kusa da na karshe.[4]
Manazarta
gyara sashe- Boxing record for Abraham Mensah from BoxRec (registration required)
- ↑ 1.0 1.1 "Abraham Mensah at the Birmingham 2022 Commonwealth Games" . Commonwealth Games - Birmingham 2022 . Retrieved 3 August 2022.Empty citation (help)
- ↑ Neequaye, Bernard. "Commonwealth Games: Abraham Mensah secures medal, targets gold" . Graphic Online . Retrieved 5 August 2022.
- ↑ Attoh, Nathaniel (29 July 2022). "Birmingham '22 Boxing: Ghana to repeat history?" . My Joy Online . Retrieved 5 August 2022.
- ↑ Forson (4 August 2022). "Commonwealth Games: Boxing prodigy Abraham Mensah clinches Ghana's third medal" . 3NEWS.com . Retrieved 5 August 2022.