Aboubakr Seddik Lbida (an Kuma haife shi ranar 26 ga watan Janairun shekarar 1980 a Hay Hassani) ɗan dambe ne na Morocco.[1] A gasar Olympics ta lokacin zafi a shekarar 2012, ya fafata a gasar bantamweight na maza, amma Ibrahim Balla na Australia ya doke shi a zagayen farko.[2]

Aboubakr Lbida
Rayuwa
Haihuwa Casablanca, 26 ga Janairu, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Manazarta gyara sashe