Abia, Najeriya

Abiyan jaharce a Nigeriya

Abia na daya daga cikin wurare da dama a Najeriya masu wannan sunan. Wannan shine wanda yake a Gabashin Najeriya .

Abia, Najeriya

Wuri
Map
 6°20′N 7°25′E / 6.33°N 7.42°E / 6.33; 7.42
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
tutar abia

Abia tana da tashar jirgin da ke gabas na layin dogo na tsarin kasa.

Anyi shirin samar dabusasshiyar tashar jiragen ruwa a Abia.