Abece
(an turo daga Abeche)
Abece ko Abeche ko Abéché (lafazi: /abece/) birni ne, da ke a ƙasar Cadi. Shi ne babban birnin yankin Waddai. Abece yana da yawan jama'a 135,492, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Abece a karni na sha tara bayan haihuwar Annabi Issa.
Abece | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Cadi | |||
Region of Chad (en) | Yankin Ouaddai | |||
Department of Chad (en) | Ouara Department (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 76,492 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 542 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Central Africa Time (en)
|
Hotuna.
gyara sashe-
Wani tsauni a birnin
-
Sand strom Chad
-
Intérieur du tata à Abéché
-
Monument de lieutenant-colonel Henri Moll à Abeche
-
Birnin Abéché, Chadi