Abebe Wakgira (wanda kuma aka rubuta Abebe Wakjira[1] an haife shi a ranar 21 ga watan Oktoba 1921) ɗan tseren nesa ne na Habasha.[2] Abebe ya fafata a gasar tseren marathon a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1960 a birnin Rome, inda ya kare a matsayi na bakwai da 2:21.09.4. [3] Shi da Abebe Bikila sun yi fice kuma sun kammala wannan tseren na Olympic ba tare da takalmi ba, bayan da tawagarsu ta ba da takalma maras kyau.[4][5]

Abebe Wakgira
Rayuwa
Haihuwa Borena Zone (en) Fassara, 21 Oktoba 1921 (102 shekaru)
ƙasa Habasha
Sana'a
Sana'a marathon runner (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 55 kg
Tsayi 171 cm

Manazarta

gyara sashe
  1. Judah, Tim (25 July 2008). "The glory trail: Read an extract from Bikila: Ethiopia's Barefoot Olympian, by Tim Judah" . The Guardian . ISSN 0261-3077 . Retrieved 16 December 2018.
  2. Olympedia Olympedia https://www.olympedia.org › athletes Abebe Wakgira
  3. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Abebe Wakgira Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04.
  4. Olympics Olympics https://olympics.com › athletes › ab... Abebe WAKGIRA Biography, Olympic Medals, Records and Age
  5. Olympian Database Olympian Database https://www.olympiandatabase.com › ... Olympian Database https://www.olympiandatabase.com › ...Abebe Wakgira - Olympic Facts and Results

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Abebe Wakgira at Olympedia