An delsalem Ben Miloud Salem ( Larabci: عبد السلام بن ميلود سالم‎  ; An haife shi a ranar ɗaya 1 ga watan Janairu shekara ta dubu ɗaya da ɗari tara da ashirin da ɗaya 1921 – ba a sani ba) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco[1] wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida . [2][3] Ya shafe yawancin aikinsa a Marseille . [4]

Abdussalam Ben Miloud Salem
Rayuwa
Haihuwa El Jadida (en) Fassara, 1 ga Janairu, 1921
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Mutuwa unknown value
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Wydad AC1945-1946
  Olympique de Marseille (en) Fassara1946-1956
Toulouse FC (en) Fassara1952-1952
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Girmamawa

gyara sashe

Marseille

  • Kashi na 1 : 1947-48
  • Coupe de France ya zo na biyu: 1953–54

Manazarta

gyara sashe
  1. "ABDELSALEM BEN MILOUD SALEM". OM1899.com (in Faransanci). Retrieved 21 October 2021.
  2. "Fiche de Abdelsalem Ben Miloud Salem". OhaiMe-Passion (in Faransanci). Retrieved 21 October 2021.
  3. "Abdelsalem Ben Miloud Salem". Cintana (in Faransanci). Archived from the original on 2021-10-21. Retrieved 21 October 2021.
  4. "Salem Ben Miloud". Pari et Gagne (in Faransanci). Archived from the original on 2008-05-12. Retrieved 21 October 2021.