Abdulrauf Lawan Saleh sarkin yakin arewa

Abdulrauf Lawan Saleh[1] Dan kasuwane Kuma jajirtaccen Dan siyasa ya shahara wajen harkokin sadarwa da kuma safarar kayan abinci

Kasuwanci gyara sashe

Matashi ne wanda ya shahara wajen fafutukar neman na kansa ya kasance mutum mai kokarin kafa kasuwancin da alumma da dama zasu amfana. Shi ne mamallakin kamfanin ALSAM GENERAL MERCHANT wanda yake kasuwancin kayan abinci kamarsu waken suya, farin wake, shinkafa, masara dadai sauransu bayan haka yana da alakar [1]kasuwanci tsakanin shi da kamfanonin layukan sadarwa kamar Airtel, MTN, GLO, da 9mobile.

Siyasa gyara sashe

Matashin ya fara harkar siyasa a shekarar 2011 sannan a shekarar 2021 ne ya nuna bukatarsa ta fitowa takarar kansila a jam'iyyar PDP tsagin RABI'U MUSA KWANKWASO. Yanzu haka yana Jamiyyar ""New Nigeria People's Party"" NNPP

Haihuwa gyara sashe

An haifashi a ranar 30 ga watan Nuwamban shekara ta alif dari tara da casa'in da shida 1996 a cikin birnin Kano dake Najeriya yankin afrika ta yamma.


Manazarta gyara sashe