Abdulrashid Sadulaev
Abdulrashid Bulachevich Sadulaev An haife shi a ranar 9 ga watan Mayu shekara ta 1996) babban ɗan gwagwarmayar kasar Rasha ne wanda ke gasa a kilo 97 kuma a baya ya yi gasa a kilo 86.[1] Sadulaev an dauke shi a matsayin daya daga cikin manyan masu gwagwarmayar freestyle a duniya baki daya.[2][3][4] An ba shi suna "Tank na Rasha," ya lashe lambar zinare ta Olympics sau biyu ( shekara ta alif dubu biyu da sha shidda 2016 zuwa shekara ta alif dubu biyu da a sherin 2020), Gasar Cin Kofin Duniya na biyar a shekaru na (2014, 2015, 2018, 2019, 2021), Gasar Kofin Duniya ta alif dubu biyu da a shirin (2020), Gasar kasar Turai ta Continental sau hudu a shekaru (2014 zuwa 2018 )kuma a shekara 2018, 2019, 2020), Ivan Yarygin Grand Prix ya samu nasarar lashe Gasar a shakarar (2014 zuwa 2018) Gasar Wasannin kasar Turai sau biyu a shakarar (2015 zuwa 2019) da kuma Gasar Cin kofin Duniya ta Cadet sau biyu (2012, 2013). [5][6][7]
Abdulrashid Sadulaev | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tsurib (en) , 9 Mayu 1996 (28 shekaru) |
ƙasa | Rasha |
Karatu | |
Makaranta | Dagestan State University (en) |
Harsuna | Rashanci |
Sana'a | |
Sana'a | amateur wrestler (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 97 kg |
Tsayi | 177 cm |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
abdulrashid.com |
Tarihi da rayuwar shi
gyara sashe- ↑ "Abdulrashid Sadulaev: Breaking new ground in wrestling". Olympics.com. Retrieved 1 June 2021.
- ↑ "Meet Abdulrashid "The Russian Tank" Sadulaev". wrestling-ec2014.com. Archived from the original on 21 August 2016. Retrieved 5 April 2014.
- ↑ "Rio 2016: 'Russian tank' promises 'I'm coming for your heads' as he grapples for gold". Daily Star. 9 August 2016. Retrieved 9 August 2016.
- ↑ "Russian wrestlers lead first UWW Freestyle Rankings of 2015". teamusa.org. 7 January 2015. Archived from the original on 8 January 2015.
- ↑ "Sadulaev year's".
- ↑ "nickname Abdulrashid's". wrestdag.ru. 12 September 2015. Archived from the original on 7 January 2020. Retrieved 12 September 2015.
- ↑ Gallo, Ed (30 August 2019). "Wrestling breakdown: Pound-for-pound king Abdulrashid Sadulaev". Bloody Elbow (in Turanci). Archived from the original on 15 May 2021. Retrieved 1 June 2021.