Abdullahi dan FodiyoAbout this soundAbdullahi dan Fodio  (tsakanin 1766-1828), Amir na Gwandu (1819-1828), malami ne kuma dan uwan Usman dan Fodiyo (1754-1817). Usman, kasancewar ya fi masana ilmi fiye da dan siyasa, ya ba da amanar tsarin mulkin yammacin masarautar ga Abdullahi, wanda daga baya ya zama Sarkin Gwandu, da na gabas ga dansa Muhammadu Bello. Taken sarautar sarki ya koma hannun Bello. 1815

Abdullahi dan Fodio
sultan (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Gobir, 1767
ƙasa Najeriya
Mutuwa 1828
Sana'a
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta gyara sashe

https://en.unionpedia.org/Usman_dan_Fodiyo[permanent dead link]

https://en.wikipedia.org/wiki/Abdullahi_dan_Fodiyo