Abdullahi Basbousi
Abdelilah Basbousi ɗan wasan kwaikwayo ne dan kasar Morocco.[1] An fi saninsa da rawar da ya taka a fim ɗin Nabil Ayouch na shekara ta 2021 Casablanca Beats [2][3] ( French: Haut et Fort ) wanda aka zaba don yin gasa don Palme d'Or a 2021 Cannes Film Festival .
Abdullahi Basbousi | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Moroko |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo da jarumi |
IMDb | nm12630841 |
Haɗin waje
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Abdelilah BASBOUSI". Festival de Cannes 2021 (in Turanci). Retrieved 2021-11-07.
- ↑ KSAANI, Safaa. "Festival de Cannes 2021: Projection officielle du film "Haut et Fort" de Nabil Ayouch". L'Opinion Maroc - Actualité et Infos au Maroc et dans le monde. (in Faransanci). Retrieved 2021-11-07.
- ↑ "Haut et fort (2021)". www.unifrance.org (in Faransanci). Retrieved 2021-11-07.