Abdullah Abdulrazaq Mayouf (an haife shi ranar 22 ga watan Mayun 1960) ɗan ƙasar Kuwaiti ne. Ya yi takara a gasar dandalin mita 10 na maza a gasar Olympics ta bazarar 1980.[1]

Abdullah Mayouf (diver)
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Shekarun haihuwa 22 Mayu 1960
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. "Abdullah Mayouf". Olympedia. Retrieved 20 May 2020.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe