Abdulkrim Merry
Rayuwa
Haihuwa Casablanca, 13 ga Janairu, 1955 (69 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
SC Bastia (en) Fassara1974-19809322
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco1977-1988
Lille OSC (en) Fassara1980-19813512
Toulouse FC (en) Fassara1981-1982298
  FC Metz (en) Fassara1982-19833623
  RC Strasbourg (en) Fassara1983-1984243
Tours FC. (en) Fassara1984-1985356
Le Havre AC (en) Fassara1985-19863417
  AS Saint-Étienne (en) Fassara1986-1987309
  Racing Club de France1987-19895010
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 74 kg
Tsayi 182 cm

Abdelkrim Merry (an haife shi a ranar 13 ga watan Janairu shekarata alif 1955), [1] ana yi masa lakabi da Krimau, tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba. [2]

Aikin kulob gyara sashe

An haife shi a Casablanca, Maroko, Krimau ya kwashe dukan aikinsa na ƙwararru a Faransa, ya kai 1978 UEFA Cup Final tare da SC Bastia.

Aikin kasa da kasa gyara sashe

Krimau yana cikin tawagar 'yan wasan kasar Morocco a gasar cin kofin duniya ta FIFA 1986, kuma ya zura kwallo daya a ragar Portugal da ci 3-1. A wasanni 13 na duniya daga 1976 zuwa 1989, Krimau ya zura kwallaye biyar. [3]

Aikin koyarwa/Coaching career gyara sashe

A lokacin rani na shekarar 2012, Krimau ya fara aikin horarwa tare da kungiyarOlympique Marrakech. [4]

Ritaya gyara sashe

Krimau yana fitowa kowane mako a cikin shirin TV mai suna Prolongation a gidan talabijin na Arryadia.

Manazarta gyara sashe

  1. Player profile - RC Strasbourg
  2. Player profile Archived 19 August 2009 at the Wayback Machine - FC MetzPlayer profile Error in Webarchive template: Empty url. - FC Metz
  3. Abdulkrim Merry at National-Football-Teams.com
  4. Voici une page qui vous dira les transferts effectués durant ce mercato de l'été 2012 par les joueurs ayant opéré à l'ASSE.