Abdulhakim Aklidou
Abdelhakim Aklidou (an haife shi a ranar 2 ga watan Yuli shekara ta 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco wanda ke taka leda a matsayin ɗan baya na tsakiya a ƙungiyar Premier ta Iraki Al-Minaa .
Abdulhakim Aklidou | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Al Hoceima (en) , 2 ga Yuli, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Sana'a
gyara sasheKulob
gyara sasheA ranar 29 ga watan Oktoba shekara ta dubu biyu da ashirin 2020, Ittihad Tanger ya sanya hannu kan kwangilar shekaru uku tare da Aklidou. [1]
A ranar 15 ga Satumba, 2022, kungiyar Al-Minaa ta sanar da daukar kwararrun 'yan wasa uku, ciki har da Aklidou. [2] [3] [4] [5]
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Abdulhakim Aklidou at Soccerway
- Abdelhakim Aklidou at Global Sports Archive
- ↑ اتحاد طنجة يعزز صفوفه بصفقة قوية مع لاعب دولي لثلاثة مواسم (in Larabci). tanja24.com. 29 October 2020.
- ↑ الميناء يتعاقد مع 3 محترفين (in Larabci). kooora.com. 15 September 2022.
- ↑ الميناء يبرم ثلاث صفقات من العيار الثقيل (in Larabci). earthiq.news. 15 September 2022. Archived from the original on 7 April 2023. Retrieved 5 April 2024.
- ↑ بعد سفيان طلال.. نجم اتحاد طنجة عبد الحكيم أقليدو يوقع رسمياً في كشوفات الميناء العراقي (in Larabci). infosports.ma. 15 September 2022.
- ↑ رسميا… مدافع اتحاد طنجة يلتحق بالدوري العراقي (in Larabci). riadalive.barlamane.com. 15 September 2022.