Abdu Boda

Tsohon mawaki ne a masana antar fim ta Hausa wato kanniwud ya dade Yana Waka , ya daukaka ya shahara a sanadiyyar Waka a masana antar.[1]

Takaitaccen Tarihin Sa

gyara sashe

Abdu Boda a hirar da BBC tayi dashi yace Yana Waka ne domin ya taimakawa Yan uwan sa base yayi maula ba . [2]Mawakin yayi aure , a yadda auren yazo masa be Yi [3]tunani zeyi aure a lokacin ba[4]. Mawakin Haifaaffen jihar katsina ne an daura auren sa a ranar asabar 26 ga watan maris shekarar 2021.

Wakokin sa

  • Asha ruwa
  • dan gidan Usman sarki
  • babban yaro
  • Madaral Lilo
  • tayi rawa dakin ba kowa
  • daure daure
  1. http://abduboda.blogspot.com/2010/12/abdu-boda.html?m=1
  2. https://www.bbc.com/hausa/60361459
  3. https://fimmagazine.com/abdu-boda-ya-yi-auren-ba-zata/
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.