Abdoulkader Thiam
Abdoulkader Thiam, (an haife shi a ranar 3 ga wata Oktoban shekarar 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mauritaniya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida. Championnat National Club Cholet.
Abdoulkader Thiam | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Maghama (en) , 3 Oktoba 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Nauyi | 64 kg | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.76 m |
Aikin kulob/ƙungiya
gyara sasheA cikin watan Yunin 2021, Thiam ya shiga Boulogne.[1] A cikin watan Yunin Shekarar 2022, ya sanya hannu a kulob ɗin Cholet.[2]
Ayyukan kasa
gyara sasheAn haifi Thiam a Mauritaniya, kuma ya yi hijira zuwa Faransa tun yana matashi. A baya can wani matashi na kasa da kasa na Faransa U16s, an kira Thiam zuwa tawagar kasar Mauritania a wasan sada zumunci a cikin watan Maris 2018.[3] A ranar 24 ga watan Maris 2018, ya fara bugawa Mauritania wasa a wasan sada zumunci da suka doke Guinea da ci 2-0.[4][5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ THIAM, 1ÈRE RECRUE DE LA SAISON 2021-2022 !" (in French). Boulogne. 29 June 2021. Retrieved 8 December 2021.
- ↑ Sougey, Frédéric (6 June 2022). "Mercato. Encore une arrivée au SO Cholet!" [Mercato. Another arrival at SO Cholet!]. Foot Amateur (in French). Retrieved 19 June 2022.
- ↑ Mourabitounes: Première pour Abdoul Kader Thiam!". www.rimsport.net
- ↑ Strack-Zimmermann, Benjamin. "Mauritaniya vs. Guinea (2:0)". www.national-football-teams.com
- ↑ Louis, Damien. "Les résultats de samedi: un doublé pour Nabil Alioui–Planete-ASM.fr–Toute l'actualité de l'AS Monaco". www.planete-asm.fr
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Abdoulkader Thiam at the French Football Federation (in French)
- Abdoulkader Thiam at the French Football Federation (archived) (in French)
- Abdoulkader Thiam at Soccerway
- Abdoulkader Thiam – UEFA competition record
- Abdoulkader Thiam at National-Football-Teams.com