Abdallah bin Alawi shine Sarkin Musulmi na garin (Shirazi ) wanda ke tsibirin Anjouan (a cikin Comoros) daga shekarar 1816 zuwa shekarar 1832, sannan kuma daga 1833 zuwa mutuwarsa a 1836. Ali bin Salim ne ya gaje shi da farko, sannan daga karshe Saidi Alawi bin Abdallah ya gaje shi.

Abdallah bin Alawi
Rayuwa
Mutuwa 1836
Sana'a
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe