Abdalla Salum Kheri (an haife shi a ranar 11 ga watan Nuwamba 1996) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Tanzaniya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiyar baya ga kulob din Azam FC na Premier da kuma tawagar ƙasar Tanzaniya.[1][2][3][4]

Abdalla Kheri
Rayuwa
Haihuwa Zanzibar (birni), 11 Nuwamba, 1996 (27 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Kheri ya wakilci Zanzibar [lower-alpha 1] kuma ya fuskanci Tanzaniya a gasar cin kofin CECAFA guda biyu ( 2017 da 2019 ). [5] Ya buga babban wasansa na farko a Tanzaniya a ranar 18 ga watan Nuwamba 2018 a wasa da Lesotho. [5]

Bayanan kula gyara sashe

  1. Associate member of CAF but not member of FIFA.

Manazarta gyara sashe

  1. "Competitions - 14th Edition of Total CAF Confederation Cup - Team Details - Player Details" . CAF . Retrieved 20 November 2020.
  2. Abdalla Kheri at Soccerway. Retrieved 20 November 2020.
  3. Abdallah Kheri" . Azam FC . Retrieved 20 November 2020.
  4. "Abdalla Sebo" . Global Sports Archive . Retrieved 20 November 2020.
  5. 5.0 5.1 "Abdalla Kheri". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 20 November 2020.