Abd El Aziz Seif-Eldeen
Abd El Aziz Seif-Eldeen (An haife shi ne a ranar 3 ga watan Yuni, 1949) ya kasan ce kuma Laftana-Janar ne na Sojojin Masar .
Abd El Aziz Seif-Eldeen | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 3 ga Yuni, 1949 (75 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Sana'a | |
Digiri | Janar |
Tarihin rayuwa
gyara sasheYa shiga kwalejin soja a 1968, kuma ya kammala karatunsa bayan shekaru biyu. Seif-Eldeen ya ci gaba zuwa mukamin kwamanda na Sojojin Sama na Masar a 2005. Ya kasance memba na Majalisar koli ta Sojojin da suka zama mambobi a Masar lokacin da Mubarak ya yi murabus a ranar 11 ga Fabrairu, 2011.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sasheOfisoshin soja | ||
---|---|---|
Magabata {{{before}}} |
Commander of the Egyptian Air Defence Forces | Magaji {{{after}}} |