Aarón Escandell Banacloche (an haifeshi ranar 27 ga watan Satumban 1995), wanda aka fi sani da Aarón Escandell, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne mae taka leda a matsayin mai tsaron gida watau gola kenan, a kungiyar kwallon kafar UD Las Palmas[1] dake Laliga a Spain.[2][3]

Aarón Escandell
Rayuwa
Haihuwa Carcaixent (en) Fassara, 27 Satumba 1995 (28 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Villarreal CF (en) Fassara2003-2008
Valencia CF2008-2012
Málaga CF (en) Fassara2012-2014
Málaga CF (en) Fassara2013-201792
Club Recreativo Granada (en) Fassara2017-201832
Granada CF (en) Fassara2018-5
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 13
Tsayi 1.87 m

Manazarta gyara sashe