A Son, wanda kuma aka sani da Bik Eneich: Un fils (haɗin asalin taken Larabci da. Faransanci: Larabci: بيك نعيش‎, romanized: Byk n'eysh ; French: Un fils ) fim ne na shekarar (2019), wanda Mehdi. Barsaoui ya ba da Umarni a cikin fitowar fim ɗinsa na farko kuma an shirya shi tsakanin Faransa, Lebanon, Tunisiya da Qatar. Fim wanda Sami Bouajila da Najla Ben Abdallah suka yi a matsayin iyayen yara masu matsakaicin ra'ayi ƴan Tunisiya, fim ne game da balaguron iyali jim kaɗan bayan juyin juya halin Tunusiya da ya wargaje bayan da ƴan ta'adda suka harbe motarsu tare da raunata ɗansu mai tsanani, wanda ke buƙatar dashen hanta don tsira.[1][2]

A Son
Asali
Lokacin bugawa 2019
Asalin suna Un fils
Asalin harshe Faransanci
Larabci
Ƙasar asali Tunisiya da Faransa
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 95 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Mehdi Barsaoui
Marubin wasannin kwaykwayo Mehdi Barsaoui
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Marc Irmer (en) Fassara
Editan fim Camille Toubkis (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Amine Bouhafa (en) Fassara
Director of photography (en) Fassara Antoine Héberlé (en) Fassara
External links
A Son
A Son
A Son

Manazarta

gyara sashe
  1. Weissberg, Jay (7 September 2019). "Film Review: 'A Son'". Retrieved 2021-04-27.
  2. van Hoeij, Boyd (August 31, 2019). "'A Son' ('Bik Eneich'/'Un fils'): Film Review". The Hollywood Reporter. Retrieved May 10, 2021.