A Resident of the City fim ne na Masar na shekarar 2011 wanda Adham El Sherif ya ba da umarni.[1][2]

A Resident of the City (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2011
Asalin suna أحد سكان المدينة
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
During 15 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Adham El Sherif (en) Fassara
External links

A cikin birni, wasu suna yin rayuwar gata, wasu kuwa aiki ne kawai. Akwai waɗanda suke rayuwa mara kyau, amma aƙalla suna da 'yancin yin rayuwar a samu a kashe a babban birnin Masar.[3]

  1. "A Resident of the City". International Film Festival Rotterdam. Retrieved 21 March 2012.
  2. "Ahad Sokan Elmadeena (A Resident of the City)". Rolling Stone Middle East. Archived from the original on 3 April 2013. Retrieved 21 March 2012.
  3. African, Asian and Latin American Film Festival - Milan[permanent dead link] - 22nd edition (license CC BY-SA)