A Love Like This wasan kwaikwayo ne na soyayya na shekarar 2016 wanda Chandran Rutnam ya bada Umarni.

A Love Like This (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2016
Characteristics

Fim ɗin, wanda aka yi a birnin Seychelles, shine na farko na masana'antar fina-finai ta Afirka, wanda aka kafa a cikin 2014 don haɓaka haɗin gwiwar yin fim a Seychelles. [1] Har ila yau, waɗanda suka samar da fim din sun haɗa da Ƙungiyar Watsa Labarai ta Kudancin Afirka, [2] Seychelles Broadcasting Corporation, High Street Riviera, Chandran Rutnam's Film Location Services da Golden Effects Pictures . [3]

A Love Like This, taurarin shirin sun haɗa da Gabriel Afolayan, Shoki Mokgapa da Camila Estico, wanda aka fara haska shirin a Mahé, Seychelles a watan Yuli 2016. [4]

Manazarta

gyara sashe