A Dinner Date
Maowid ala Ashaa ( Larabci: موعد على العشاء ) Fim ne na soyayya a Masar a shekarar 1981 tare da Soad Hosni da Ahmed Zaki. Labarin rayuwa na kyakkyawar mace mai tsabta, mai sha'awar ƙananan abubuwa tare da babban hankali.
A Dinner Date | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1981 |
Asalin suna | موعد على العشاء |
Asalin harshe | Egyptian Arabic (en) |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
During | 105 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Mohamed Khan (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo |
Bashir El Deek (en) Mohamed Khan (en) |
'yan wasa | |
Soad Hosni (en) Ahmad Zaki (en) Hussein Fahmy (en) Zouzou Madi (en) Ragaa Al Geddawy (en) Eglal Zaki (en) Eneam Salusa (en) Amal Ibrahim (en) | |
External links | |
Specialized websites
|
Yan wasa
gyara sashe- Souad Hosni a matsayin Nawal
- Ahmed Zaki a matsayin Shoukry
- Hussein Fahmy a matsayin Asad
- Zouzou Madi
Labari
gyara sasheWannan fim ɗin ya ƙunshi labarin wata yarinya (Nawal) wadda ta auri wani hamshakin attajiri wanda har yanzu yana son ta dawo bayan rabuwar su; duk da haka ta hadu da mai gyaran gashi (Shoukry) kuma ta kamu da son shi. Anyi aure amma mijinta na farko ya fara azabtar da Shoukry don ya bar Nawal amma ya ki. A ƙarshe, mijinta na farko ya kashe shi. Haka Nawal ta shirya dinner tare da tsohon mijin nata tana gaya masa tana son komawa wajensa bayan sun gama cin abincin ne ta gaya masa cewa ta saka abinci mai guba kuma su biyun basu cancanci rayuwa bayan sun gama ba. mutuwar son rayuwarta, Shoukry.
Kyauta
gyara sashe1981: Mafi kyawun Jaruma, Souad Hosni, ta Ƙungiyar Fina- Finan Masar. Masar
Manazarta
gyara sashe- "Cinematechhadaddad", [1]
- "Maowid ala ashaa", ("A Dinner Date"), (موعد على العشاء)), (1981), [2]
- "Maowid ala ashaa", [3]
- "سعاد حسني", ar:سعاد حسني