AK Mosharraf Hossain Akand (Bengali), ya kasan ce wani ɗan siyasan Awami ne kuma tsohon ɗan majalisar Mymensingh-14.

AK Mosharraf Hossain Akand
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ayyuka gyara sashe

An zabi Akand zuwa majalisa daga Mymensingh-14 a matsayin dan takarar Awami League a shekarar 1973.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. ""List of 1st Parliament Members"" (PDF). Bangladesh Parliament (in Bengali). Archived from the original (PDF) on 9 September 2018. Retrieved 6 March 2021.