Aïcha Henriette Ndiaye 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Senegal kuma tsohuwar 'yar wasan kwallon kafa ce.[1]

Aïcha Henriette Ndiaye
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara

Rayuwa ta farko

gyara sashe

Ita 'yar asalin Ziguinchor ce, Senegal . [2] Ta buga wasan volleyball tun tana yarinya.[3]

Ta kasance kyaftin din tawagar kwallon kafa ta mata ta kasar Senegal.[4]

Hanyar wasa

gyara sashe

An san ta da sauye-sauye.[5]

Rayuwa ta mutum

gyara sashe

Tana da 'yan'uwa maza.[6]

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "Aïcha Ndiaye, première sénégalaise Instructrice de la Caf: "j'ai plus de diplômes que certains coachs Sénégal"". jotaay.net.
  2. "Aîcha, la capitaine des " Lionnes " n'était pas du voyage". allafrica.com.
  3. "Aïcha Henriette Ndiaye, ancienne footballeuse : " J'ai affronté ma famille pour exercer ma passion "". bbc.com.
  4. "Aicha Ndiaye:  » Comment j'ai découvert Moussa Wague, Arial Mendy et Kanouté? »". 13football.com.
  5. "Aïcha Henriette Ndiaye, révélations sur la dame". lobs.sn.
  6. "Aïcha Henriette Ndiaye - Thiey Dakar article".