77 Bullet. fim din kasar Najeriya ne wanda aka gudanar a shekarar 2019,wanda Mercy Aigbe ta shirya kuma Adebayo Tijani ne ya bada umarni.[1][2][3][4] Taurarin shirin sun hada daTemitope Solaja, Ibrahim Yekini da Eniola Ajao . [1] [4]

77 bullet film

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Fim din ya ba da labarin wata ‘yar fashi da makami marar tausayi da ta addabi al’umma. Daga karshe dubun ta tacika, inda aka damke ta. Fim ɗin ya zama wani salon hanya lokacin da mai laifin ta fuskanci laifukan data aikata a kotu.

Haska shirin

gyara sashe

An fara nuna fim ɗin a dandalin YouTube a ranar 20 ga watan Disamba 20 ai19.

Yan wasan shirin

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Bada, Gbenga (2019-12-19). "Mercy Aigbe completes work new film, '77 Bullets'". Pulse Nigeria. Retrieved 2022-08-03.
  2. "Mercy Aigbe announces new movie, 77 Bullets". The Nation Newspaper (in Turanci). 2018-01-29. Retrieved 2022-08-03.
  3. Ogala, George (2020-06-20). "Movie Review: Mercy Aigbe's '77 Bullets': All hype, no substance". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-08-03.
  4. 4.0 4.1 "Movie Review: Mercy Aigbe's '77 Bullets': All hype, no substance". ENigeria Newspaper (in Turanci). 2020-06-20. Archived from the original on 2022-08-03. Retrieved 2022-08-03.