Ƙungiyar wasan hockey ta ƙasar Mozambique

Ƙungiyar wasan hockey ta ƙasar Mozambique ita ce ƙungiyar ƙasa da ke wakiltar Mozambique a gasar wasan hockey.[1] Tawagar ta fito a gasar FIRS Roller Hockey sau da kuma yawa. Roller hockey ta kasance sananniyar wasa a Mozambik tun lokacin da aka gabatar da ita a lokacin mulkin mallaka na Portuguese.[2]

Ƙungiyar wasan hockey ta ƙasar Mozambique
Bayanai
Iri national roller hockey team (en) Fassara
Ƙasa Mozambik

Kyauta gyara sashe

Mozambique ta samu matsayi na hudu a gasar cin kofin duniya ta FIRS Roller Hockey A shekarar 2011, mafi girma da aka taba yi ga wata kasa ta Afirka.[3] Kungiyar ta samu nasara a Gasar Ajin B sau da yawa, inda ta sami lambar zinare a 2006 da lambobin tagulla a 1986, 1992 da 1998.[3]

Manazarta gyara sashe

  1. National teams Ranking Archived 2011-07-24 at the Wayback Machine
  2. National teams Ranking Archived 2011-07-24 at the Wayback Machine
  3. 3.0 3.1 Website of Mozambique Roller Federation Federation

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe