Ƙungiyar kwallon kwando ta mata ta Ƙasar Burkina Faso
Tawagar kwallon kwando ta mata ta Burkina Faso kungiyar kwallon kwando ce ta kasa ta Burkina Faso, wanda take karkashin hukumar kwallon kwando ta Burkina Faso. [1]
Ƙungiyar kwallon kwando ta mata ta Ƙasar Burkina Faso | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national sports team (en) |
Ƙasa | Burkina Faso |
Fitowarta ta ƙarshe ita ce a gasar FIBA ta Afrika ta 2013 matakin cancantar shiga gasar ta mata ta Ƙasar Burkina Faso.[2]
Duba kuma gyara sashe
- Kungiyar kwallon kwando ta mata ta Burkina Faso ta kasa da kasa da shekaru 19[3]
- Kungiyar kwallon kwando ta mata ta Burkina Faso ta kasa da kasa da shekaru 17[4]
Manazarta gyara sashe
- ↑ Profile-Burkina Faso Archived 2017-08-09 at the Wayback Machine, FIBA.com, Retrieved 26 October 2015.
- ↑ "FIBA Ranking Presented by Nike". FIBA. 15 February 2022. Retrieved 15 February 2022.
- ↑ Profile - Burkina Faso , FIBA.com, Retrieved 26 October 2015.
- ↑ Archived records of Burkina Faso team participations
Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe
- An adana bayanan Archived 2016-03-08 at the Wayback Machine shiga tawagar Burkina Faso