Ƙungiyar Wasan hockey ta Maza ta Masar

Tawagar wasan hockey ta maza ta Masar tana wakiltar Masar a gasar wasan hockey ta kasa da kasa.[1][2]

Ƙungiyar Wasan hockey ta Maza ta Masar
Bayanai
Iri national field hockey team (en) Fassara
Ƙasa Misra

Tarihin gasar gyara sashe

Wasannin Olympics na bazara gyara sashe

  • 1992-12th
  • 2004-12th

Gasar cin kofin Afrika gyara sashe

  • 1974 - Wuri na 5
  • 1983 -(1)
  • 1989 -<(1)
  • 1993 -<(2)
  • 1996 -<(3)
  • 2000 -<(2)
  • 2005 -<(2)
  • 2009 -<(2)
  • 2013 -<(2)
  • 2017 -<(2)
  • 2022 -<(2)

Wasannin Afirka duka gyara sashe

  • 1987 - Wuri na 4
  • 1991 -<(1)
  • 1995 -<(2)
  • 1999 -<(2)
  • 2003 -<(1)
  • 2023 - Cancanta

Gasar cancantar shiga gasar Olympics ta Afirka gyara sashe

  • 2007 -<(2)
  • 2011 -<(2)
  • 2015 -<(2)
  • 2019 -<(2)

Hockey World League gyara sashe

  • 2012-13 - Wuri na 25
  • 2014-15 - Wuri na 18
  • 2016-17 - Wuri na 15

Kalubalen Zakarun gasar gyara sashe

  • 2005 - Wuri na 6

Sultan Azlan Shah Cup gyara sashe

  • 2009 - Wuri na 5
  • 2010 - Wuri na 7

Wasannin Rum gyara sashe

  • 1955 -<(2)
  • 1963 -<(1)
  • 1979 - Wuri na 5

Duba kuma gyara sashe

  • Kungiyar wasan hockey ta mata ta Masar

Manazarta gyara sashe

  1. "International Hockey Bodies around the World-Hockey Nation". 2013. Archived from the original!on 28 October 2014. Retrieved 28 October 2014.
  2. "FIH Men's and Women's World Ranking". FIH. 2 June 2022. Retrieved 2 June 2022.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe