Ƙungiyar Shawarar Rikicin Yanayi


Ƙungiyar Shawarar Rikicin Yanayi (CCAG) ƙungiya ce mai zaman kanta ta masana kimiyya, waɗanda ke bada shawara kan sauyin yanayi da bambancin halittu, ƙarƙashin jagorancin Sir David King.

Ƙungiyar Shawarar Rikicin Yanayi
Bayanai
Iri ma'aikata
Ƙungiyar Shawarar Rikicin Yanayi
Bayanai
Iri ma'aikata

Cibiyar Gyaran yanayi ce ke bada kuɗin ƙungiyar.

Manufarta ita ce, samar da jama'a a duniya tare da nazari akai-akai game da ƙoƙarin magance matsalolin ɗumama da ɗimbin halittu".

Sanarwar ƙaddamar da CCAG da rahoton farko, sun bayyana cewa ƙasa na iya riga ta wuce wurare masu haɗari, ciki harda narke zanen ƙanƙara, raguwar wurare dabam dabam na Atlantic, da kuma mutuwar gandun daji na Amazon, wanda ke nuna buƙatar gaggawa.

Membobi gyara sashe

Membobin CCAG masana kimiyya ne daga fannoni da yawa, waɗanda duk masu bada shawara ne ga muhalli. An kafa ƙungiyar ne domin kowace nahiya (ban da Antarctica) ta samu wakilci. Duk membobi suna bada lokacin su ga ƙungiyar. Mambobi sun haɗa da:

Manazarta gyara sashe

  1. 1.00 1.01 1.02 1.03 1.04 1.05 1.06 1.07 1.08 1.09 1.10 1.11 1.12 1.13 1.14 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :2
  2. 2.00 2.01 2.02 2.03 2.04 2.05 2.06 2.07 2.08 2.09 2.10 2.11 2.12 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :1